Dan dalin jasawa - j town
Product/service Shop
respect and hunor Update description
Reviews
Updates (5)
Review Dan dalin jasawa - j town
Loading comments-box...
Updates from Dan dalin jasawa - j town
Dan dalin jasawa - j t. 2017-02-18
✅Duniyar da za'a barta; me ya kawo hadama ✅Rayuwar da zata kare; Ina wani farin ciki ✅Ana sauraren mutuwa; ina wata walwala ✅Jikin da zai zama gawa; me ya jawo girman kai ✅Karshen da makomarsa kabari; me zai sa alfahari ✅Wanda duk ya manta da wadannan, a

Dan dalin jasawa - j t. 2016-10-17
yan uwa munbude group me suna dandalin ma aurata da soyyya a tsakanin yan uwa da abokai kawai ka ajiye number ka kawai za a saka ka

*```Wani saurayine yaje shagon Aski... Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi "sannu Kyakyawa" tace yawwa,saurayi yace inbazaki damuba inbaki lambata mu hadu a dakina gobe, sai yarinyar tace kai hakuri inada Aure. Sa

Dan dalin jasawa - j t. 2016-10-14
MUSHA DARIYA...... A wani gari ne akayi wani mutum mai kudi sosai sunansa mallam Sadi. Yanada kudi baida iyali sai wani katon bakin karensa. Saboda son dayake nunawa Karen har anfara zarginsa akan watakila Karen na tsafi ne. Rana daya sai aka wayi gari K

Dan dalin jasawa - j t. 2016-08-25
BAMBANCIN DUNIYA DA LAHIRA DUNIYA: babu tabbas LAHIRA : akwai tabbas DUNIYA: akwai mutuwa LAHIRA : babu mutuwa DUNIYA: akwai samu idan aka rasa LAHIRA : babu samu idan aka rasa DUNIYA: akwai rashi idan aka samu LAHIRA : babu rashi idan aka samu DUNIY

Popularity of Dan dalin jasawa - j town
Social Media Popularity Score:
This value is based on the number of visitors, checkins, and likes on Facebook in the last few months.
Dan dalin jasawa - j town has a total of 585 visitors (checkins) and 6996 likes.